Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya Sheikh Ahmad Gumi ya yi kira ga gwamnati ta ba su kayan aiki domin su shiga daji su yi wa 'yan fashi wa'azi. Ya yi kiran ne a tattaunawarsa da BBC ...